Saturday, 30 April 2016

Kabilar Inyamirai suke bukaci ma yan Arewa akan kashe-kashen daga Fulani makiyaya

An bayyana wanda kabilar Inyamirai suke fara da kai hari akan kashe-kashen Inyamirai a jihar Enugu a mako da ya wuce

Rahotanni na nuna cewa wanda wasu matasan kabilar Igbo sun soma yi a Fulani makiyaya barazana

Suke bukaci sun bar musu yankunansu ko kuma su dauki mataki

A shafin Facebook ta jaridar Rariya, wasu yan Najeriya, suke amsawa kan kashe-kashen kabilar Inyamirai,inda Abdullahi A Shehu Sifawa yace wanda, adai sake lale, saboda bawanda ya isarma kansa 100 bis 100, kuma komai kake bukata, wajen mutanene zaka sameshi. Shawarata ga Ibon a hada karfi da karfe amagance matsalar da ke faruwa yafi.

KU KARANTA KUMA:

Saboda Fulani makiyaya mutanene kamar kowa kuma sunada inci (human rights) kamar kowa, sannan yakamata kamar yada ake kokarin kariyar inci to akare incisu.

Fulani makiyaya

Kuma in anyi la’akari akwai jihohin Inyamira din Fulani sunzo nema abinci ko ince kasuwanci tamkar yada Fulani makiyaya suke a jihohin.

Sannan wannan matsalar data faru Enugu akara bincike akanta saboda ga dalilin dayasa anyi wannan kashin. Allah ka tona asirin wadannan mutane kuma ka gwamnati ikon daukar matakin dazai kare faruwa afkuwar wannan matsalar gaba. Allah ka zamo mai jagoranci ga Baba kuma mai haskakawa dakuma linkaya da Baba abinda a alkheri ga kasarsa da akasin hakan. Aameen

Na biyu, Hussein Suleiman Hussydaks yace wanda. In bera na da sata daddawa ma na da warinta…..Suna da gaskiyansu domin duk da dai harin da aka kai enugu kwanan nan watakila na da hanun lauje cikinta,fulani gaskiya sun zama bala’i a kasan nan domin irin barnan da suka haifar a kasan nan ba kadan ba!!

Na uku, Tanimu Labour Magami yace wanda, mu a gaskiya yakunan mu bamu ba fulani saboda suna binmu suna kashewa don haka mu tsakanimu da bafulatani sai muce Allah ya isa.

The post Kabilar Inyamirai suke bukaci ma yan Arewa akan kashe-kashen daga Fulani makiyaya appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.



Related Posts

Kabilar Inyamirai suke bukaci ma yan Arewa akan kashe-kashen daga Fulani makiyaya
4/ 5
Oleh

Subscribe via email

Like the post above? Please subscribe to the latest posts directly via email.